7 Bayan haka ya ce wa almajiran, “Mu koma ƙasar Yahudiya.”
7 Sai ya ce wa almajiransa, “Mu koma Yahudiya.”
An jima, Bulus ya ce wa Barnaba, “Bari yanzu mu koma mu dubo 'yan'uwa a kowane gari da muka sanar da Maganar Ubangiji, mu ga yadda suke.”
Da lokacin karɓarsa a Sama ya gabato, ya himmantu sosai ga zuwa Urushalima.
Sa'ad da aka haifi Yesu a Baitalami ta ƙasar Yahudiya, a zamanin sarki Hirudus, sai ga waɗansu masana taurari daga gabas suka zo Urushalima, suna cewa,
To, da ya ji Li'azaru ba shi da lafiya, sai ya ƙara kwana biyu.