Yohanna 11:57 - Littafi Mai Tsarki57 Don dā ma, manyan firistoci da Farisiyawa sun yi umarni, cewa kowa ya san inda Yesu yake, ya zo ya faɗa, su kama shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202057 Manyan firistoci da Farisiyawa tuni sun riga sun yi umarni cewa duk wanda ya san inda Yesu yake, yă faɗa don su kama shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |