Yohanna 11:56 - Littafi Mai Tsarki56 Suka yi ta neman Yesu, suna tsaitsaye a Haikali, suna ce wa juna, “Me kuka gani? Zai zo idin kuwa?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202056 Suka yi ta neman Yesu, da suke a tsaitsaye a filin haikali kuwa suka dinga tambayar juna, suna cewa, “Me kuka gani? Anya, zai zo Bikin kuwa?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |