Yohanna 11:55 - Littafi Mai Tsarki55 Ana nan, Idin Ƙetarewa na Yahudawa ya gabato, mutane da yawa daga ƙauye suka tafi Urushalima su tsarkake kansa kafin idin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202055 Sa’ad da lokaci ya yi kusa a yi Bikin Ƙetarewa na Yahudawa, da yawa suka haura daga ƙauyuka zuwa Urushalima, don su tsarkake kansu kafin Bikin Ƙetarewa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |