Yohanna 11:48 - Littafi Mai Tsarki48 In fa muka ƙyale shi kan haka, kowa zai gaskata da shi, Romawa kuma za su zo su karɓe ƙasarmu su ɗebe jama'armu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202048 In fa muka ƙyale shi ya ci gaba da haka, kowa zai gaskata da shi, Romawa kuma su zo su karɓe wurinmu su kuma ƙwace ƙasarmu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |