Yohanna 11:44 - Littafi Mai Tsarki44 Sai mamacin ya fito, ƙafa da hannu a ɗaure da likkafani, fuska tasa kuma a naɗe da mayani. Yesu ya ce musu, “Ku kwance masa, ya tafi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202044 Sai mamacin ya fito, hannuwansa da ƙafafunsa a daure da ƙyallayen lilin, fuskarsa kuwa an naɗe da mayafi. Yesu ya ce musu, “Ku tuɓe kayan bizo, ku bar shi yă tafi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |