Yohanna 11:40 - Littafi Mai Tsarki40 Sai Yesu ya ce mata, “Ban gaya miki ba, in kin ba da gaskiya za ki ga ɗaukakar Allah?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202040 Sai Yesu ya ce, “Ban gaya miki cewa in kin gaskata za ki ga ɗaukakar Allah ba?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |