Yohanna 11:32 - Littafi Mai Tsarki32 Da Maryamu ta iso inda Yesu yake, ta gan shi, sai ta faɗi a gabansa ta ce masa, “Ya Ubangiji, da kana nan da dan'uwana bai mutu ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Sa’ad da Maryamu ta kai inda Yesu yake, ta kuma gan shi, sai ta fāɗi a gabansa ta ce, “Ubangiji, da kana nan, da ɗan’uwana bai mutu ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |