Yohanna 11:3 - Littafi Mai Tsarki3 To, 'yan'uwan nan mata suka aika masa, suka ce, “Ya Ubangiji, ga shi, wanda kake ƙaunan nan ba shi da lafiya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Saboda haka ’yan’uwansa mata suka aika da saƙo wa Yesu cewa, “Ubangiji, wannan da kake ƙauna yana rashin lafiya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |