29 Ita kuwa da jin haka, ta yi maza ta tashi ta nufi wurinsa.
29 Sa’ad da Maryamu ta ji haka sai ta yi wuf ta tafi wurinsa.
Me ya fi wannan zama abin murna? Mutum ya sami maganar da take daidai a lokacin da ya dace!
Ka ce, “Zo wurina,” Zan kuwa zo gare ka, ya Ubangiji,
Daga wurin mutane mutane suke koyo, kamar yadda a kan wasa ƙarfe da ƙarfe.
Da ta faɗi haka, ta je ta kirawo 'yar'uwa tata Maryamu, ta raɗa mata ta ce, “Ga Malam ya zo, yana kiranki.”
Yesu dai bai iso ƙauyen ba tukuna, har yanzu yana wurin da Marta ta tarye shi.