Yohanna 11:28 - Littafi Mai Tsarki28 Da ta faɗi haka, ta je ta kirawo 'yar'uwa tata Maryamu, ta raɗa mata ta ce, “Ga Malam ya zo, yana kiranki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Bayan ta faɗa haka kuwa, sai ta koma ta je ta kira ’yar’uwarta Maryamu a gefe. Ta ce, “Ga Malam ya zo, kuma yana kiranki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |