Yohanna 11:25 - Littafi Mai Tsarki25 Yesu ya ce mata, “Ai, ni ne tashin matattu, ni ne kuma rai. Wanda ya gaskata da ni, ko ya mutu zai rayu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Yesu ya ce mata, “Ni ne tashin matattu da kuma rai. Duk wanda ya gaskata da ni zai rayu, ko ya mutu; အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |