23 Yesu ya ce mata, “Ɗan'uwanki zai tashi.”
23 Yesu ya ce mata, “Ɗan’uwanki zai sāke tashi.”
Ko yanzu ma na sani kome ka roƙi Allah zai yi maka.”
Marta ta ce masa, “Na sani zai tashi a tashin matattu a ranar ƙarshe.”
Sai Yesu ya ce mata, “Ban gaya miki ba, in kin ba da gaskiya za ki ga ɗaukakar Allah?”