Yohanna 11:16 - Littafi Mai Tsarki16 Sai Toma, wanda ake kira Ɗan Tagwai, ya ce wa 'yan'uwansa almajirai, “Mu ma mu tafi, mu mutu tare da shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Sai Toma (wanda ake kira Didaimus) ya ce wa sauran almajiran, “Mu ma mu je, mu mutu tare da shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |