Yohanna 11:13 - Littafi Mai Tsarki13 Alhali kuwa, Yesu zancen mutuwar Li'azaru yake, amma su sun ɗauka yana nufin barcin hutawa ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Yesu kuwa yana magana mutuwarsa ce, amma almajiransa suka ɗauka yana nufin barcin gaskiya ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |