Yohanna 11:12 - Littafi Mai Tsarki12 Sai almajiran suka ce masa, “Ya Ubangiji, in dai barci ne ya ɗauke shi, ai, zai warke.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Almajiransa suka ce, “Ubangiji, in barci ne yake, to, ai, zai sami sauƙi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |