Yohanna 11:1 - Littafi Mai Tsarki1 Wani mutum ne ya yi rashin lafiya, sunansa Li'azaru na Betanya, ƙauyen su Maryamu da 'yar'uwarta Marta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 To, an yi wani mutum mai suna Lazarus wanda ya yi rashin lafiya. Shi daga Betani ne, ƙauyen su Maryamu da ’yar’uwarta Marta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |