Yohanna 10:4 - Littafi Mai Tsarki4 Bayan ya fitar da dukan nasa waje, sai ya shige gabansu, tumakin na biye da shi, domin sun san murya tasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Sa’ad da ya fitar da dukan nasa waje, sai ya ja gabansu, tumakinsa kuma sukan bi shi domin sun san muryarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |