Yohanna 10:36 - Littafi Mai Tsarki36 kwa ce da wanda Uba ya keɓe, ya kuma aiko duniya, ‘Sāɓo kake,’ domin na ce, ‘Ni Ɗan Allah ne’? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 to, game da wanda Uba ya keɓe a matsayin nasa ne ya kuma aiko shi duniya. Don me kuke ce saɓo nake, domin na ce, ‘Ni Ɗan Allah ne?’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |