Yohanna 10:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ɓarawo yakan zo ne kawai don sata da kisa da hallakarwa. Ni kuwa na zo ne domin su sami rai, su kuma same shi a yalwace. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Ɓarawo yakan zo don yă yi sata ne kawai da kisa da kuma ɓarna. Ni kuwa na zo ne don su sami rai, su kuma same shi a yalwace. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |