Yohanna 10:1 - Littafi Mai Tsarki1 “Lalle hakika, ina gaya muku, wanda bai shiga garken tumaki ta ƙofa ba, amma ya haura ta wani gu, to, shi ɓarawo ne, ɗan fashi kuma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 “Gaskiya nake gaya muku, mutumin da bai shiga inda ake ajiye garken tumaki ta ƙofa ba, amma ya hau ta katanga, ɓarawo ne, ɗan fashi kuma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |