Yohanna 1:50 - Littafi Mai Tsarki50 Yesu ya amsa ya ce, “Wato, domin na ce maka na gan ka a gindin ɓaure ne kake ba da gaskiya? Ai, za ka ga al'amuran da suka fi haka ma.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202050 Yesu ya ce, “Ka gaskata domin na ce maka na gan ka a gindin itacen ɓaure. Za ka ga abubuwan da suka fi haka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |