Yohanna 1:47 - Littafi Mai Tsarki47 Yesu ya ga Nata'ala na nufo shi, sai ya yi zancensa ya ce, “Kun ga, ga Ba'isra'ile na gaske wanda ba shi da ha'inci!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202047 Da Yesu ya ga Natanayel yana zuwa, sai ya yi magana game da shi cewa, “Ga mutumin Isra’ila na gaske wanda ba shi da ha’inci.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |