Yohanna 1:40 - Littafi Mai Tsarki40 Ɗaya daga cikin biyun nan da suka ji maganar Yahaya suka kuma bi Yesu, Andarawas ne, ɗan'uwan Bitrus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202040 Andarawus ɗan’uwan Siman Bitrus, yana ɗaya daga cikin biyun nan da suka bi Yesu bayan da suka ji maganar Yohanna a kan Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |