Yohanna 1:39 - Littafi Mai Tsarki39 Sai ya ce musu, “Ku zo ku gani.” Sai suka je suka ga inda yake da zama, suka kuwa yini tare da shi. Wajen ƙarfe huɗu na yamma ne kuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202039 Ya amsa musu ya ce, “Ku zo, za ku kuma gani.” Saboda haka suka je suka ga inda yake da zama, suka kuma zauna a can tare da shi. Wajen sa’a ta goma ce kuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |