Yohanna 1:32 - Littafi Mai Tsarki32 Yahaya ya yi shaida ya ce, “Na ga Ruhu na saukowa kamar kurciya daga sama, ya kuma zauna a kansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Sai Yohanna ya ba da wannan shaida, “Na ga Ruhu ya sauko kamar kurciya daga sama ya zauna a kansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |