Yohanna 1:31 - Littafi Mai Tsarki31 Dā kam, ban san shi ba, sai domin a bayyana shi ga Isra'ila na zo, nake baftisma da ruwa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Ko ni ma dā ban san shi ba, sai dai abin da ya sa na zo ina baftisma da ruwa shi ne domin a bayyana shi ga Isra’ila.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |