Yohanna 1:25 - Littafi Mai Tsarki25 Sai suka tambaye shi suka ce, “To, don me kake yin baftisma in kai ba Almasihu ba ne, ba kuwa Iliya ba, ba kuma annabin nan ba?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 suka tambaye shi suka ce, “Don me kake yin baftisma in kai ba Kiristi ba ne, ba kuwa Iliya ba, ba kuma annabin nan ba?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |