Yohanna 1:22 - Littafi Mai Tsarki22 Sai suka ce masa, “To, wane ne kai, domin mu sami amsar da za mu mayar wa waɗanda suka aiko mu? Me kake ce da kanka?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 A ƙarshe suka ce, “Wane ne kai? Ka ba mu amsa don mu mayar wa waɗanda suka aike mu. Me kake ce da kanka?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |