Yohanna 1:21 - Littafi Mai Tsarki21 Sai suka tambaye shi, “To, yaya, Iliya ne kai?” Ya ce, “A'a, ba shi ba ne.” Suka ce, “Kai ne annabin nan?” Ya ce, “A'a.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Sai suka tambaye shi suka ce, “To, wane ne kai? Kai ne Iliya?” Ya ce, “A’a, ni ba shi ba ne.” “Kai ne Annabin nan?” Ya amsa ya ce, “A’a.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |