Yohanna 1:18 - Littafi Mai Tsarki18 Ba mutumin da ya taɓa ganin Allah daɗai. Makaɗaicin Ɗa, wanda yake yadda Allah yake, wanda kuma yake a wurin Uba, shi ne ya bayyana shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Ba wanda ya taɓa ganin Allah, sai dai Allah da yake Ɗaya da kuma Makaɗaici wanda yake a gefen Uba, shi ne ya bayyana shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |