Yohanna 1:12 - Littafi Mai Tsarki12 Amma duk iyakar waɗanda suka karɓe shi, wato, masu gaskatawa da sunansa, ya ba su ikon zama 'ya'yan Allah, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Duk da haka dukan waɗanda suka karɓe shi, ga waɗanda suka gaskata a sunansa, ya ba su iko su zama ’ya’yan Allah အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |