Yaƙub 5:10 - Littafi Mai Tsarki10 A kan misalin shan wuya da haƙuri kuma, 'yan'uwa, ku dubi annabawa ma da suka yi magana da sunan Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 ’Yan’uwa, ku ɗauki annabawa da suka yi magana a cikin sunan Ubangiji, a matsayin gurbi na haƙuri a cikin shan wahala. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |