Yaƙub 3:3 - Littafi Mai Tsarki3 Ga misali, idan mun sa linzami a bakin doki, don mu bi da shi, mukan sarrafa dukan jikinsa ma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Sa’ad da muka sa linzamai a bakunan dawakai don mu sa su yi mana biyayya, mukan iya bin da dabbar gaba ɗaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |