Yaƙub 3:15 - Littafi Mai Tsarki15 Wannan hikima ba irin wadda take saukowa daga Sama ba ce, ta duniya ce, ta son zuciya, ta Shaiɗan kuma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Irin wannan “hikima” ba daga sama ta sauko ba, ta duniya ce, ta rashin ruhaniya, ta Iblis kuma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |