Yaƙub 2:19 - Littafi Mai Tsarki19 Ka gaskata Allah ɗaya ne? To, madalla. Ai, ko aljannu ma sun gaskata, amma suna rawar jiki don tsoro. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Ka gaskata cewa Allah ɗaya ne. To, da kyau! Ai, ko aljanu ma sun gaskata wannan, har da rawan jiki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |