Yaƙub 1:2 - Littafi Mai Tsarki2 Ya ku 'yan'uwana, duk sa'ad da gwaje-gwaje iri iri suka same ku, ku mai da su abin farin ciki ƙwarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ku ɗauki wannan da farin ciki mai tsabta, ’yan’uwana, duk sa’ad da gwaje-gwaje na kowane iri suka zo muku, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |