Yahuda 1:24 - Littafi Mai Tsarki24 Ga wanda yake da iko yă tsare ku daga faɗuwa, yă kuma miƙa ku marasa aibi a gaban ɗaukakarsa da matuƙar farin ciki, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 To, yabo yă tabbata a gare shi, shi wanda yake da iko yă tsare ku daga fāɗuwa, yă kuma miƙa ku marasa laifi a gaban ɗaukakarsa da matuƙar farin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |