Yahuda 1:20 - Littafi Mai Tsarki20 Amma ya ku ƙaunatattuna, ku riƙa inganta kanku ga bangaskiyarku mafi tsarki, kuna addu'a da ikon Ruhu Mai Tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Amma ku, abokaina ƙaunatattu, ku gina kanku cikin bangaskiyarku mafi tsarki, ku kuma yi addu’a cikin Ruhu Mai Tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |