W.Yah 9:6 - Littafi Mai Tsarki6 A waɗannan kwanaki kuwa mutane za su nemi mutuwa, amma ba za su same ta ba, za su ƙagauta su mutu, mutuwa kuwa sai ta guje musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Cikin waɗannan kwanakin mutane za su nemi mutuwa, amma ba za su samu ba; za su yi marmarin mutuwa, amma mutuwa za tă ɓace musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |