12 Bala'in farko ya wuce, ga kuma bala'i na biyu a nan a tafe.
12 Bala’i na fari ya wuce, sauran bala’i biyu suna nan zuwa.
Bala'i na biyu ya wuce, ga kuma bala'i na uku yana zuwa nan da nan.
Sa'an nan da na duba, na ji wani juhurma mai jewa a tsakiyar sararin sama, yana kuka da ƙarfi, yana cewa, “Kaito! Kaito! Kaitonku, ku mazaunan duniya, in an yi busan sauran ƙahonin da mala'ikun nan uku suke shirin busawa!”