W.Yah 9:1 - Littafi Mai Tsarki1 Mala'ika na biyar ya busa ƙahonsa, sai na ga wani tauraron da ya faɗa a kan duniya daga sama, aka ba shi mabuɗin ramin mahallaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Mala’ika na biyar ya busa ƙahonsa, sai na ga tauraron da ya fāɗo duniya daga sararin sama. Aka ba wa tauraron mabuɗin ramin Abis. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |