W.Yah 8:2 - Littafi Mai Tsarki2 Sa'an nan na ga mala'ikun nan bakwai da suke a tsaye a gaban Allah, an ba su ƙaho bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Sai na ga mala’iku bakwai da suke tsayawa a gaban Allah, a gare su kuwa aka ba da ƙahoni bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |