W.Yah 8:10 - Littafi Mai Tsarki10 Mala'ika na uku ya busa ƙahonsa, sai wani babban tauraro ya faɗo daga sama, yana cin wuta kamar cukwima. Ya faɗa a sulusin koguna da maɓuɓɓugan ruwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Mala’ika na uku ya busa ƙahonsa, sai wani babban tauraro mai cin wuta kamar toci, ya fāɗi daga sararin sama, a kan kashi ɗaya bisa uku na koguna da kuma a bisa maɓulɓulan ruwa အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |