W.Yah 7:15 - Littafi Mai Tsarki15 Saboda haka ne suke a gaban kursiyin Allah, suna bauta masa dare da rana a Haikalinsa. Na zaune a kan kursiyin nan kuwa, zai kare su da Zatinsa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Saboda haka, “suna a gaban kursiyin Allah suna masa hidima dare da rana a cikin haikalinsa; kuma wannan mai zaune a kursiyin zai shimfiɗa tentinsa a bisansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |