W.Yah 4:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sai walƙiya take ta fitowa daga kursiyin, da ƙararraki, da kuma aradu. A gaban kursiyin kuma fitilu bakwai suna ci, waɗanda suke Ruhohin nan na Allah guda bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Daga kursiyin hasken walƙiya yana ta fitowa, da ƙararraki da kuma tsawa. A gaban kursiyin, fitilu bakwai suna ci. Waɗannan ne ruhohi bakwai na Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |