W.Yah 3:5 - Littafi Mai Tsarki5 Duk wanda ya ci nasara, za a sa masa fararen tufafi, ba kuwa zan soke sunansa daga Littafin Rai ba, zan ce shi nawa ne a gaban Ubana, da kuma a gaban mala'ikunsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Wanda ya ci nasara, kamar su, za a sanya masa fararen tufafi. Ba zan taɓa share sunansa daga cikin littafin rai ba, sai dai zan shaida sunansa a gaban Ubana da mala’ikunsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |