W.Yah 3:17 - Littafi Mai Tsarki17 Tun da ka ce, kai mai arziki ne, cewa ka wadata ba ka bukatar kome, ba ka sani ba kuwa kai ne matsiyacin, abin yi wa kaito, matalauci, makaho, tsirara kuma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Ka ce, ‘Ina da arziki; na sami dukiya ba na kuma bukatar kome.’ Amma ba ka gane ba cewa kai matsiyaci ne, abin tausayi, matalauci, makaho kana kuma tsirara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |