W.Yah 3:10 - Littafi Mai Tsarki10 Tun da yake ka kiyaye maganar da na yi maka ta yin jimiri, Ni ma zan kiyaye ka daga sharrin lokacin nan na gwaji, wanda zai auko wa dukan duniya, don a gwada mazaunan duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Da yake ka kiyaye umarnina ta wurin jimrewa, ni ma zan tsare ka daga lokacin nan na gwaji wanda zai zo bisan dukan duniya don a gwada waɗanda suke zama a duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |