W.Yah 21:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sai na zaune a kan kursiyin ya ce, “Kun ga, ina yin kome sabo.” Ya kuma ce, “Rubuta wannan, domin maganar nan tabbatacciya ce, gaskiya ce kuma.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Wannan da yake zaune a kursiyin ya ce. “Ina yin kome sabo!” Sai ya ce, “Rubuta wannan, domin waɗannan kalmomi amintattu ne gaskiya ne kuma.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |